Hotunan da aka dauka a ranar 8 ga Disamba, 2021 ya nuna injinan iska a gonar iska ta Changma da ke Yumen, lardin Gansu na arewa maso yammacin kasar Sin.(Xinhua/Fan Peishen) Beijing, 18 ga watan Mayu, kasar Sin ta samu saurin bunkasuwar karfin makamashin da ta kafa a watanni hudun farko na shekarar, yayin da kasar ta...
Kara karantawa